抖阴社区

ABOKIN RAYUWA
  • Reads 18,342
  • Votes 350
  • Parts 19
  • Time 4h 24m
  • Reads 18,342
  • Votes 350
  • Parts 19
  • Time 4h 24m
Ongoing, First published Feb 26, 2020
A iyakar sani, kasuwanci ake wa siye da siyarwa. To ita wannan kaddara ta yi safararta tun daga Nijeriya har kasar Sudan, a can ta cike gurbin wata rayuwar da aka rasa ne, a wata masarautar mai ban tsoro, da ba a daga ido a kalli Sarki da mukarrabansa...

Sai dai zaren be yi tsayi ba yanke, alkalamin da ya zana mata tafiya can, ya sake rubuta mata dawowa mahaifarta, ya cika mata wani sabon shafi mai cike da tsarkakiya har ta kasa zaba tsakanin rayuwarta da addinai guda biyu, wato Musulunci da kuma Christianity.

Sunanta "Emily" Sunan yarta "Fadima" Sunan 蓷anta "London"  Shim hakan be baku mamaki ba?

Ta rasa gata, ta samu gata, sai kuma ta sake rasawa kamin ta samu dawwamammen yancin daga ABOKIN RAYUWA

"You belong to me!" Said VITO (The Mafia Man).

"We are meant to be!" Said HAMZA ALI (Her Ex-husband).

"I will search the world to find you, EMILY. You must live close to me, in our kingdom!" Said TURHAN MOHAMED ABDO (The Prince of Sudan).

"You're mine, I am your soulmate!"  Said ALIYU MUDALLAB (Her Boss).

Who among them is the best match? Who truly deserves her? 

Find out in **ABOKIN RAYUWA**. It's a hate story built on love, a sad story, and a heartbreaking tale.
All Rights Reserved
Sign up to add ABOKIN RAYUWA to your library and receive updates
or
#9abortion
You may also like
 AFRA  by Smiling_Bay
58 parts Complete
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga du蓳蓳in mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji 茩aran bugun da tayi. Murmushi ta 茩ara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta bu蓷e baki tafara magana kamar haka. " Assalamu alaikum " sai ta 蓷an dakata ka蓷an don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi 茩um da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar ba茩in munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen. Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta 茩ara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba. Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in 蓷an baku tak'aitaccen nawa ". " amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace. Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani 蓷an tsaki game da sake sakarmata wani hararan. Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma 茩ara tayaki murnar samun da茩i茩in na namiji wanda ban da wata shakka 茩arshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasi茩i ne " Read and find out
AURE UKU(completed) by Chuchujay
32 parts Complete
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, 拼a拼anta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda ka蓷darar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma 蓷aya zaka fa蓷a ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta . Ita 蓷in kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki. Bangaren soyayya fa? Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda 蓷aya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a 茩wandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani 蓷a namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da 茩in mazanta karara a fili. Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi? Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya? Shin zata fa蓷a soyayyar wani 蓷a namiji ko a'a? Idan zata fa蓷a wanenen wannan mai sa'ar?. DR IMAM MUKTAR PAKI, Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba, Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara 蓷aya wadda kareta ne ka蓷ai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta 蓷auko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake 茩arkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka, Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings 蓷in ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba? Shin ya wannan ka蓷darar tasu zata kasance? Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin 蓷aukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,瞥a拼anta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba. Ku biyo 蓷iya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !
You may also like
Slide 1 of 10
GIDAN MIJINA cover
A JINI NA TAKE cover
 AFRA  cover
馃珋 ZUCIYA.... 鉁 cover
AURE UKU(completed) cover
KWANTAN 苼AUNA cover
RUWAN DAFA KAI 1 cover
NURAAZ(treasure of noor) cover
KALLON KITSE cover
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED鉁) cover

GIDAN MIJINA

24 parts Complete

Labarin wata wacce ta tsinci kanta a ckn u茩ubar miji a gidan aurenta