抖阴社区

AUREN SIRRI
  • Reads 12,080
  • Votes 635
  • Parts 35
  • Time 4h 47m
  • Reads 12,080
  • Votes 635
  • Parts 35
  • Time 4h 47m
Complete, First published Jul 05, 2016
Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.
All Rights Reserved
Sign up to add AUREN SIRRI to your library and receive updates
or
#10jelouse
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE cover
YARIMA JUNAYD cover
DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED鉁) cover
IGIYAR ZATO....馃挄 || PAID NOVEL (COMPLETED鉁) cover
馃顿谤.叠翱叠叠驰馃 cover
The Fifth Flame cover
|| Young Sin || 馃敒 cover
MATAR K'ABILA (Completed) cover
Ramin karya (Hausa novel )completed cover
EMAAN cover

KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE

56 parts Complete

ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI? KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE. SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA: 1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE . 3.YA JI TA MATA. 4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 馃グ!