
#2
EMAANby Zaynabyusuuf
delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.
Completed

#3
ASHWAAN (Love Saga)??by Aysha Murtala
Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya...

#5
ZUCIYAR REEMAby Safiyyah
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?

#6
RAYUWAN NAJWAby Aisha Isah
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa.
ku biyoni don in inda wannan laba...

#7
PRINCE AIRAN AND MAIMOONby KHADEEJAHT HYDAR
A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite...
Completed

#8
MEKE FARUWAby Aisha Isah
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam...
Completed

#9
SHI NAKE SOby Aisha Isah
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.

#10
UWANI 'YAR ?ASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke la?e ta sake ma?ale murya ta fa?a da yanayin kukan uwar garke, tana gama fa?a ta dokon ?auren ?akin da suke ciki. A zabure Lami...

#11
? *ME YE LAIFINA NE* ? (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
Completed

#12
DUHU....(sark'akiya)by slimzy33
labarin soyayyar yarinya dake rayuwa a duniyar aljanu wadda hakan ya kaita ga auren aljan....

#16
WANI SALOby saadahalkali
Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wand...

#17
ILLAR RI?O ('yar ri?o) sabon saloby Aisha Isah
Edited version ?in illar ri?o
wannan labarin ba sabo bane illar ri?o ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji da?in karanta shi asha karatu lfy.

#18
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion....
It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...

#19
GUDUNA AKEYI by fatima muneera
Tun tana yar karamar ta marikin ta ke nuna Mata batare da gajiya wa ba, samarin kauyen duk tsoron kulata sukeyi saboda alwashin da marikinta yaci kan cewa seya aura Mata...

#20
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_by Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...