Maraba da le?owa ?
Sunana Suwaiba Muhammad matar gida kuma mai ?a?a uku. Na gane cewa karatu da kuma rubutun novels a jinina ya ke tun sa'ilin da na tsinci kaina ina karanta littafin Hausa da ke hannun mahaifiyata a yayin da nake mata tsifan kai, a lokacin ina da shekara goma. (It's true ?)
Na karanta littatafai da dama na magabata wanda hakan shi ya bani kwarin gwiwar fara rubuta nawa da irin nawa salon mai jan hankalin mai karatu. (Haka dai suke cewa ban sani ba ko kawaici suke mini ?).
Enough with surutu, an ce 'don't judge a book by it's cover' amma na san daga ganin covers ?in books ?ina zaku ji kuna son sanin labaran da ke ciki. (I hope so) ?
Yawancin books ?ina paid ne saboda ina neman canjuna bana son yin ro?o, support me ku duba Okadabooks da kuma Arewabooks don samun ?arishen littatafan da na ?iga muku a baki na kuma hanaku lashewa. Ko kuma ku nemeni a number na da ke page na ?arshe na kowanne book ?ina. (Dariyar cin nasara ?)
Nagode
Mum Fateey ?
- JoinedOctober 5, 2017
Sign up to join the largest storytelling community
or

Assalamu alaikum. Barkanmu da war haka and I hope an yi sallah lafiya. Allah Ya maimaita mana. Ameen. Kwana biyu wayata ta samu matsala karshe kuma da na yi sabuwa sai whatsapp dina shima ya samu tas...View all Conversations
Stories by suwaibamuhammad36
- 5 Published Stories

TAFIYAR MU (Completed)
19.6K
941
20
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna y...

CANJIN MUHALLI
3.6K
253
10
Ana kiranta Jidda Sufi, ?ar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi ha?e da tsaron da suke dashi a matsayi...

FATU A BIRNI (Complete)
64.4K
2.2K
18
"I promise you Mami, zan nemo miki ?ar'uwarki a duk inda take a fa?in ?asar nan. SULTAN promises you tha...