抖阴社区

29

8.3K 288 3
                                        

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO


Page 49

Wlh wlh   baki gayamin wanda yabaki magungunan  zubar da ciki ba ,zan kasheki inga uban  da tsaya miki km zan Dan iskan da zai yi shari,a dani ya sake maimaitawa.

Jikinta na rawa tashiga girgiza masa kai  hawaye nabin kuncinta gabadaya tagama fita haiyacinta ta dawo wata kala daban fuskar nan tata ta can kammanin da kyar take matso hawaye daga kumburarun idanunta .

yayinda moris tafi  shiga tsaka mai wuya Dan bbu abinda jikinta ke Sai kirrrrrrma.

Ya shaketa da karfi idanunta sukayo waje cike  da  tsawa yace bazaki fadamin ba .
kai ni  gurin ummi ,zan gaya maka ,a gabanta yana shake daita ,ya zuba mata barin makauniyya take hancinta da bakinta suka  balle da jini .

A tsorace muryarta a shake  Tace zan fada...Zan fada wlh zan fada  ya sake zuba mata wani  marin uban me kike jira ?

Ta fashe da wani gigitaccen kuka  jinin ya sake ballewa ta baki ta hanci,w lh  zan fada  maka gaskiya Dan Allah kayi hakuri karka kasheni  .

Jin ta kiyin magana Sai zan fada take maimaitawa yasa ya damki makogoronta idanunta suka kakkafe tana shirin sumewa yace bazaki fadi uban da yakai ki akabaki ganin zubar da ci ba .
ahankali ta dinga daga masa kanta alamun zata fada sannan ya sausauta rikon da yayi mata Amman say daya sake zuba mata wasu lafiyayyun  maruka , hawaye masu dumi da zafi gyaraye da jikin suka shiga ambaliya a kuncinta ta dinga jan zaninta tana fizgar gashin kanta ,tana kuka ta dubi saitin da moris take tsugunne tana risgar kuka Dan say lokacin tasan akan me ogan nasu ke dukan matarsa .
Yacd ,ok itace tabaki maganin ?
tashiga girgiza masa kai uhmmmm baita bace sumy ce takaini  ,ita km ita nake aika siyo min maganin tsorace  moris tayo waje da idanu tare da dafe kirjinta.

,yayinda jikinta yacigaba da kirma aranta tace yeeeeeee mo daron' won  madam Fe, pa romomi,o emiko. 

deeni   ya saki Zeenat sulale kasa ya juyo tana kallon moris da tazama kalar mara gaskiya duk ta rude Sai rawa bakinta yake takasa magana ganin yadda oga ke kallonta yasa ta fashe da kuka tace wlh karya madam take min ni dai tana aikana siyo mata  tablet Amman kwata kwata bansan ko meye amfanin tablet din ba.

hawaye cike da idanunshi yace dake aka taru aka zubar min da cikina kennan?
wani kara yayi yakarasa kusa da moris kmr zaki ya' damki wuyanta  ita da rahma da basan hawa ba ballanantana tasan asalin wainar da'ake toyawa ba sai yanzu,.

Hawaye cike da idanunshi yace daku aka samun damar zubar min da cikina ko.
me cikina yayi muku Bai jira mezasu ce ba yayi wani irin juyi tare buga kansu da bango ya shakesu  yana huci Sai Ga jini  da iya karfinshi yake jibgarsu yana kwallo dasu jikin bango dakin Sai daya musu dukan mutuwa ya tabbatar da ya sumar dasu sannan ya bar su kwance agurin .

juyawa yayi Bai  ga kyallin Zeenat ba.

Ita ko Zeenat  tana fitowa daga dakinsu moris  hanyar waje tayi da Dan sauran karfin Da yayi saura .

gabadaya jikinta yayi week  da kyar take iya  jan kafarta  tana isa gaf bakin   get din gidan jiri ya kwasheta ta zube kasa takasa tashi km daidai na n deeni ya fito daga cikin gidan  nemanta kmr an hankadoshi ,tana ganinsa tafasa gigitacciyar kara tana ihu tasoma kokarin mikewa tsaye Amman takasa cikin kuka ta dinga cewa no... please wayyo Yaya katausayamin ganin yayo kanta batare data shirya  ba   tace Dan Allah katausayamin zan fadi gaskiya  wlh ba moris bace sumy ce tafara  kai ni inda ake zubar min da ciki ,ya sauke da wani mahaukacin mari wanda yasa Zeenat tasoma ganin double Dan ko shi deeni tishi tishi take ganinsa , tun yaushe kike shan maganin hana daukar ciki ni da ban sani ba .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now