抖阴社区

                                        

Ɗan ƙaramin bakinta tasake turowa gaba cikin sheshsheƙan kuka ta gyaɗa masa kai alamar "Eh."

Hannayensa yasanya ya tallafi gefen fuskarta cikin tsananin kulawa ya manna mata kiss adaidai forehead ɗinta, cikin wata irin kasalalliƴar murya yace.
"I promise you bazan ƙara yi miki da zafi ba!."

Handryer ɗin ya ɗauka cikin lallami da dabara yashiga busar mata da jiƙaƙƙen gashin kanta, sai bori takeyi masa tana zizzillewa zata sauƙa daga jikinsa, saida ya riƙeta dagaske tukun sannan yasamu ya busar mata da gashin kannata,   ajiyeta yayi akan stool ɗin mirror'n, nan fa ta sake sakar masa kuka kamar wata yarinya meshan nono,   hannayensa yasanya yaɗan dafe kansa, harwani irin duhu duhu yake gani acikin idanunsa saboda tsabar yanda kansa ke bala'in yi masa ciwo, sannan gashi kukanta sosai yake ɗaga hankalinsa,   kallon bedsheet ɗin dake shumfuɗe akan gadon nasu yayi, gani yayi gaba ɗaya tsakiyan bedsheet ɗin yayi staining, hannayensa ya ɗaura akan waist ɗinsa,  iska ya  furzar ta bakinsa, lallai shikam yau yajawa kansa, ashe dama haka disvirgin ɗin mace keda ɗan iskan wahala? komai ya caɓe masa, ga ciwon da yakeji ga kuma kukanta dake damunsa,  janye bedsheet ɗin yayi daga kan gadon inda ya buɗe drawer ya ciro wani sabon bedsheet ɗin, nan ya shumfuɗa akan gadon,   bathrobe ɗin jikinsa ya cire inda ya sanya wani dogon black crazy jeans,  still tana zaune akan stool ɗin tana matsar ƙwalla haɗi da wasu irin sambatu marassa kan gado, first aid box ɗinsa ya ɗauko inda ya ciro wani paracetamol,  guda biyu ya ɓalla yasha, inda ya ɓalli wasu guda biyun ya dunƙule acikin tafin hannunsa, ɗayan hannun nasa ɗauke da goran ruwa ya ƙaraso inda take, sungumarta yayi inda ya ƙarasa kan gado da ita, zama yayi tare da ɗaurata akan cinyarsa, hannunsa yasanya ahankali yana shafa bayanta, bakinsa yakai daidai saitin kunnenta cikin husky voice ɗinsa  mai kama da raɗa yace.
"Kinaso na baki chocolate kici?."
cikin yanayin zafin zazzaɓin da take ciki ta gyaɗa masa kanta alamar "Eh."
Murmushin daya bayyana tsantsar kyawunsa yayi, cikin yin ƙasa da murya yace.
"Yauwa good girl haaaa buɗe bakinki na samiki akwai daɗi sosai."
ashagwaɓe ta ɗan bude ɗan ƙaramin bakinta, murmushi yayi tare da cewa. "To idan nasamiki kada ki tauna haɗiyewa kawai zakiyi kinji ko." still kae ta ƙara gyaɗa masa alamar to, maganin dake dunƙule cikin hannunsa ya tura mata acikin baki, tare da ɗaura mata goran ruwa akan bakinta, wani irin ɗaci ne taji ya game gaba ɗaya maƙoshinta,  aƙoƙarinta nason dawo da maganin daya zuba mata acikin bakinnata ne, batare da ta shirya ba maganin ya wuce can cikin maƙoshinta,  babu shiri ta haɗiye, kuka tasakar masa tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa cikin yanayin shagwaɓa ta cijesa akan fresh skin ɗinsa, lumshe idanunsa yayi tare da sakin murmushi, sosai yaji zafin cizon nata,  ɗan cije lips ɗinsa yayi tare da kai hannunsa ya kashe gaba ɗaya hasken ƙwan wutan dake ɗakin, bedside lamp ya kunna inda yaɗan haska ɗakin kaɗan,  kwantar da ita yayi akan gadon, yana ƙoƙarin miƙewa tsaye,  ta riƙe masa hannu tare da sa masa kuka, lumshe idanunsa yayi tare da sauƙe wata irin ajiyar zuciya, kwanciya yayi akusa da ita tare da sanya hannunsa ya warware towel ɗin dake jikinta, lallausan blanket ɗin dake kan gadon yajawo tare da rufe musu jikinsu, hannunsa ya ɗaura akan cikinta kana ya jawota jikinsa,   daddaɗan ƙamshinsa daya bugi hancinta ne, yasanyata ƙara shigewa cikin jikinsa, yayinda ta cusa fuskarta acikin ƙirjinsa,  tana me ƙara shaƙan ƙamshin nasa dake sauƙar mata da nutsuwa haɗi da zallan kasala, duka hannayensa yasanya ya tallafi tsakiyan bayanta, sake hugging ɗinta yayi, inda ya ɗaura haɓansa akanta tare da lumshe idanunsa, sosai yakeson ƙamshin da fatar jikinta keyi, yakanji wani irin abu na Musamman aduk sanda yaji tattausan fatar jikinta ta gogi nashi, sihirtaccen ƙamshin daya kama jikinta shine abun da yafi so, yanason ƙamshin sosai, yana kuma so ako da yaushe ya zamana ƙamshin na ziyartan hancinsa,  sake maƙalewa acikin jikinsa tayi, bakinta taɗan buɗe ahankali cikin sanyi ta manna laɓɓanta akan fatan ƙirjinsa, saida ya lumshe idanunsa saboda yanda abun ya shigesa sosai,  ahankali yake yawo da hannunsa akan naked skin ɗinta, daɗin hakan da tajine yasanyata sakin jikinta gaba ɗaya,   lumshe idanunsa yayi tare da sakin wani irin nunfashi mai sauti,  yanayin yanda breast da nipples ɗinta ke gogan chest ɗinsa ne yasanyashi kasa jurewa, harshensa ya tura acikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnenta, kana yana me hura mata daddaɗan iskan bakinsa acikin kunnen nata kaɗan kaɗan.
Cikin mintuna ƙalilan wani irin daddaɗan bacci ya ɗauketa, jin yanda numfashinta ke sauƙa akan wuyansa yasanyashi sakin ajiyar zuciya,  hannunsa ɗaya ya tura cikin lallausan gashin kanta yana shafawa ahankali,  lallai wannan Baƙon Yanayi ne awajensa, tabbas yayarda rayuwa tana iya juyawa ako da yaushe, sannan ƙaddara na sauyawa, yanzu ko anjima, sannan buwaya irin ta Ubangiji ta gagari misali,  yayarda cewa ƙunci baya taɓa tabbata acikin rayuwar ɗan adam, haka ma bako yaushe ne zaka zama cikin farinciki ba, ya aminta cewa gaba ɗaya rayuwa cike take da ƙalubale haɗi da  ƘADDARA me kyau ko akasinta, tana iya zuwawa kowani bawa, cuta da sauƙi duk na ALLAH Ne, sannan kuma ba acire rai da rabo, komai yana ga Allah. Shizai baka alokacin dayaso shine kuma zai hanaka alokacin da yaso, Baya hanaka kuma wai don bayasonka, haka kuma baya baka waidon yanuna maka cewa yafi sonka, Yana bawa wanda yasone kuma ya hana wanda yaso alokacin da yaso, babu wanda yafi wani awajensa sai mai tsoronsa wanda kuma yake bauta masa da gaskiya,  sannan komai yana da lokacinsa. Wasu irin raunannun hawayene suka gangaro daga cikin idanunsa,  sosai yakeyiwa Allah godiya acikin zuciyarsa, yakasance tsawon shekaru yana ɗauke da cuta, baisan menene sha'awa ba, baisan menene so ba, baiwani san cikakken farinciki ba, yayi rayuwa shi kaɗai, ya shanye tarin damuwa acikinsa shi kaɗai, tsawon shekaru yana fama da ƙuncin zuciya haɗi da ciwo, amma sai gashi yau RANA ƊAYA  Allah Ya sauƙaƙa al'amuransa, Tabbas ALLAH  Shikaɗai ya kamata a bautawa saboda ƙarfin iko da buwayarsa ya zarce duk wani mai tunani.
Sake hugging ɗinta yayi tare da lumshe idanunsa, duk da cewa zafin jikinnasu baiwani sauƙa ba amma dai yaɗanji sauƙi bakamar ɗazu ba, cikin mintuna ƙalilan wani bacci wanda bai taɓayin irinsa ba ya ɗaukesa.

SOORAJ !!! (completed)Where stories live. Discover now