抖阴社区

饾懐饾拏饾挀饾拏饾拵饾挄饾拏饾拕饾拕饾拪饾挌饾拏饾挀 饾懆饾拲饾拏饾拻饾拏
  • Reads 6,714
  • Votes 131
  • Parts 36
  • Time 5h 2m
Sign up to add 饾懐饾拏饾挀饾拏饾拵饾挄饾拏饾拕饾拕饾拪饾挌饾拏饾挀 饾懆饾拲饾拏饾拻饾拏 to your library and receive updates
or
#108familyissues
You may also like
FATU A BIRNI (Complete) by suwaibamuhammad36
18 parts Complete
"I promise you Mami, zan nemo miki 拼ar'uwarki a duk inda take a fa蓷in 茩asar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan al茩awari da ya 蓷aukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu 拼ar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya ha蓷u da 拼arta kwalli 蓷aya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin 茩auyanci da kuma rashin wayewa. Ba茩in cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake ri茩e da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan 茩addaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin ba茩in cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya 蓷auketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi al茩awarin 蓷aukan fansa, ta kuma yi al茩awarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma 茩addara ya gifta tsakaninsu suka ha蓷u a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar ba茩uwar fuska mai 蓷auke da kamala, ya sashi fa蓷awa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal 蓷insa. Me zai faru idan Fatu ta ha蓷u da mutumin da ta 茩ullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa? Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce 蓷aya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan. Fatima- Budurwar Sultan.
贬础滨搁础狈馃敟馃挜铀ワ笍 by Shatuuu095
23 parts Complete
Tunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka cewar maganar babba ce. Anty ta gama bayanin ta tsaf sannan tayi shiru tana jiran ganin hukuncin da Prof zai yanke. Cikin nutsuwa yace " A Ina ta samu?" Shi ne tambayar da yayi ma Anty, maimakon tayi masa bayani se cewa tayi " Ai na Gama nawa professor, abin da ya rage kaji ta bakin HAIRAN kawai!" "Me yasa Anty?" Cike da nutsuwa tace " Saboda zaka ga kamar kare ta nake, Amma idan tayi maka bayani Ina Jin zaka fi gamsuwa da kyau!" Daga haka Prof yayi shiru Yana son ya auna nauyin Abubuwan da Anty ta fada Masa, se kawai ya Mike yayi ma Anty sallama ya fita. Kunsan yadda tsumma yake idan aka tsoma shi cikin ruwa ko? To haka Prof yayi, gaba daya jikin shi ya saki, yayi shiru tamkar wani kurma, ya bude mota ya shiga ya kifa Kan shi akan steerer wheel, shi yasa take fada Masa lallai lallai se sun rabu kenan? To Ina ta samu shi ne tambayar da take zuwa Masa... *** Shigowa ta kenan daga lecture, na gaji, gajiya kuwa matuka saboda shirin exams da muke, har lokacin bana cikin dadin rai, Abu ya kusa wata daya Amma still nukurkusa ta yake Yi. Ina Zama Saman gado Ina kallon Nuriyya da ta dakko wani gari tana kokarin kwaba shi da ruwa nace " Me zakiyi?" Tace "Kunun aya Mana!" Se nace " Kunun Aya Kuma, gaskiya Kin iya bawa Kai wahalar, ana shirin exams din!" Tayi dariya tare da daga min wata transparent ziplock tace " Waye zai Baki wani wahala, wannan ai is outdated, halan Baki San Islah foods ba ko? To ita take siyarda wannan garin na kunun Aya, yours is just to make little effort se ki Sha!" Nayi murmushi Amma kafin nayi magana se Naga Kiran Anty na shigowa cikin waya ta, da sauri nayi excusing Kai na sannan na mike Dan fita
You may also like
Slide 1 of 10
SOYAYYA KO SHA'AWA cover
AMJAD cover
YARIMA JUNAYD cover
ILHAM cover
FATU A BIRNI (Complete) cover
Mai Tafiya cover
His Royal Bodyguard cover
The Forgotten One cover
BAKAR WASIKA cover
贬础滨搁础狈馃敟馃挜铀ワ笍 cover

SOYAYYA KO SHA'AWA

60 parts Complete

labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu