💝🌸HARAMTACCIYAR ALAƘA🌸💝*Written by Fateemah MG
....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ
ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)🌸Page 11
Tsaye Zaynoora ta tsaya tana jin wani baƙin ciki yana turnuƙe ta, haka kawai ita bata son taga wata mace a tareda yayanta kuma har yanzu bata wacce ta cancanta dashi ba, ɓata rai tayi tareda ɗauke kanta, lumshe idanunsa yyi kafin ya fara bawa Salma abincin a baki, da kyar taci kuma tana gamawa yace, "Ki kwashe kayan!" Turo baki Noor tayi sannan ta kwashi kayan ta fice dasu ai kuwa ƙin komawa tayi dan ita baza tayi wa wata banza bauta ba, da kyar dae Irfaan ya taimakawa Salma ta miƙe ya mayar da ita ɗakinta duk da bata so ba, ransa bae so yadda Aunty tayi tafiyarta ba ta barshi da budurwa a ɗaki amma ya zaiyi, yana kwantar da ita dae ta lura cewar tafiya zae yi nan tayi wani juyi ta fara wayyi wayyo, shi kansa sae daya lura da cewar bata so ya tafi ne aikuwa yyi mirsisi ya fice ya barta ita kaɗai ta ƙarata tunda yyi mata taimakon da zae iya, har zaeyi hanyar part ɗinsa ya tuno da Noor hakan yasa ya nufi hanyar part ɗinsu, shi kansa ya manta when last ya shiga amma yau kuma gashi a hanyar.Tana shiga ɗaki ta fara ƙunƙunin tana jin takaicin Irfaan amma ya zata yi dashi tunda yayanta ne, abinci ta fara ci a hankali abunta tana jin takaicinsa, tana cikin haka taji anyi rapping ƙofar gently, kafin ta ankare ya shigo cikin ɗakin a jikin dressing mirror ya tsaya yace, "Noor!" Banza dashi tayi tana sake kai abincin bakinta tana wani ɗauke masa kai, wani nauyi yaji ya tarun masa a zuciya nan ya sake kiran sunanta softly, "NOORIE!" wani zurrr taji a zuciyarta lokaci ɗaya tana jin yadda sunan yyi daɗin sauraro lokacin daya furta, nan fah zuciyarta ta fara bugawa da sauri da sauri ganin har yanzu bata kulashi ba yasa ya ƙarasa kan gadonta ya zauna, ya san abunda ke tsakaninsu wato alaƙar su ta fara fin ƙarfin ta yaya da ƙanwarsa da suka fito ciki ɗaya kuma jini ɗaya, shi bae san ya zaiyi ba amma rasa sukuni yakeyi gaba ɗaya idan ya waiga bae ganta ba, wani natsuwa yaji ya saukar masa lokacin da ya zauna a gefenta, ajiyar zuciya ya sauke tareda lumshe idanunsa, ganin ko haɗa ido dashi taƙi yi yasa zuciyarshi ta fara raya mishi wani abu daban, hannunsa ne ya sauka akan sajen dake kwance luff akan fuskarsa, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kai hannunsa ya kamo hannunta a hankali, still bata ɗaga kai ba bare ta kulashi hakan yasa ya fara murza hannunta cikin nashi kafin ya furta, "Noorie!" a wani kasalalliyar murya dake cike da abunda bata gane ba, a hankali ta ɗago fararen idanunta ta zuba masa shi, wani sanyi yaji ya saukar masa a zuciya lokacin da ta zuba masa idanunta, ɗauke idanu tayi tareda ajiye plate ɗin da ɗayan hannun saboda bae ski wancan ba. Tana ɗan yunƙurawa kuwa bargon dake rufe da jikinta ya ɗan zomale, dama T shirt ce a jikinta sae wani ƙaramin bum short da bae bata effort gurin rufe mata milky cinyoyinta dake wani sheƙi saboda hasken ta, wani ƙullutu yaji ya tsaya masa a maƙoro hakan yasa yyi wani haɗiya da ya wuce muƙuttt, ta lura da bargon ya zame amma sae wani zuciya yace mata ai yayanta ne kuma bbu wani alaƙa da zae haɗasu bare taji kunyarsa ko wani abu, komawa tayi ta gyara zamanta tareda rufe jikinta ta barshi flabbergasted a gurin, yana tareda ita amma bae lura da cewar ta girma har haka ba, tunanin cewar wani namiji ne zae mori abun da ya raina tun tana ƙarama ba ƙaramar kishi ya taso masa dashi ba. Yasan bbu aure a tsakaninsu amma bae ƙi ya hanata aure ba ya barta shi kaɗai yyi ta kallonta dan baya so ta zama mallakin wani, ajiyar zuciya ya sauke tareda lashe lips ɗinsa na ƙasa sannan ya mayar da kallonsa zuwa fuskarta ya sake furta, "Noorie!" Lumshe idanunta tayi ta sake buɗesu tarrr akansa tace, "Naam!" Cikin kusan ƙunƙuni ta faɗa hakan nan yace, "Mae aka yi miki? Are you angry with your brother?" Turo baki tayi sannan ta ɗaga masa kai slightly amma ya gani, hannunta ya cigaba da murzawa nan ta kalleshi da idanu kusan a cike da kwalla tace, "Am I not your favourite? Meysa kk kula Salma!" Ita kanta bata san meysa take kishi ba amma kuma ai yayanta ne, murmushi yyi yace, "You are my favourite and will always remain my favourite amma ai kinga bata da lafiya ne!" A hankali ya kai lips ɗinsa kan hannunta ya ajiye mata wani kiss a hankali, ɗan turo baki tayi cikin shagwaɓa tace, "Toh ai nima bani da lafiyan!" Murmushi yyi jin cewar kishi ce ƙarara take nunawa, bae san ko tana jin abunda yake ji game da ita ba duk da yana iyakar ƙoƙarinsa wajen ganin yyi yaƙi da jaririyar soyayyar ta dake ruruwa kamar wutan daji a zuciyarsa, numfasawa yyi kafin yace, "Meyake damunki Noorie?" Turo baki ta sake yi tace, "Toh why is my heart beating so fast!" Hannunsa ta kama ta ɗaura akan ƙirjinta tana faɗin, "Can you feel it!" Shi kam numfashinsa ya riga ya ɗauke ma jin abunda hannunsa yake taɓawa mamaki ya fara wai shin waye a familyn su sakarai haka da Zaynoora tayi gadonsa, kwata kwata hankalinta baya kawo wuta ko kaɗan, amma hakan kuma ya burgeshi wani lokaci dan ita gaba ɗaya ta fita daban daga cikin yaran gida kamar saniyar bare, saboda Abba dae Commissioner ne mae ɗauke da haddar Quran akansa complete itama Mummy mahaddaciya ce kuma Barrister ce ita har Allah Ya karɓi ranta, Hajaarah tana da ilimi shima haka ga Aysha ma ilimi ne da ita sosai. Gidan gab ɗaya gidan masu ilimi ake cewa amma akan Zaynoora case ɗin is totally different, ta kasa sauka kuma duka duka haddar juzii uku ne kawai akanta, bbu yanda Irfaan bae yi ba amma kawai baze shiga bane, ko bokonma sae daya dage da ba haka ba bbu abunda zata taɓuka a rayuwa sae dae tayi ta ci tana ƙara ƙiba dama gata yar tuluƙa da manyan kumatu kamar mae. Ga son jiki kamar mage dan sae da yyi da gaske kafin ta dena faɗawa kan jikinsa saboda bata san ta girma ba, ganin zata rinƙa jawo masa ɗanyen aiki kuma gata ta girma yasa ya dakatar da ita tun kafin abun yyi nisa. Da kyar ya danne urge ɗin dake son saka yi yyi blurting, 'Yes I can feel it and it fits so well in my hands' gaba ɗaya sae ya fara jin mood ɗinsa na chanzawa lokaci ɗaya jin yadda boobs ɗinta ke yi masa motsi a hannu kuma har yana middle fingernsa na taɓo hard tit ɗinta, da sauri ya fusge hannunsa kafin abun ya wuce gona da iri koma meye dae ai ƙanwarsa ce kuma haka dae haramun ne a addinin musulinci amma ya kasa gane meysa yake jin soyayyarta a zuciyarsa, da sauri ya miƙe yana jin haɗammen ɗanuwansa yana reacting. Wani ƙarfi da kaushi muryarsa ya ƙara nan yace, "Ok...okay, I have something to do! Sae da safe Noorie!" Murmushi tayi tace, "Okay Yaayanah sleep tight!" Tana faɗan haka ya juya ya fice daga ɗakin, a hanya ya kai hannunsa kan ƙirjinsa yana jin yanda yake bugawa da ƙarfi ƙarfi. Kitchen ya ƙarasa ya haɗa tea kafin ya koma ɗakinsa, kwance tayi bisa gadonta tana wani murmushi ita kaɗai da bata san lokacin da tayi ba, jin ƙaran vibration yasa ta fita daga daydream ɗin da ta shiga. Ta jawo wayar taga number a jiki kuma san waye sarai saboda Anwar ne, murmushi tayi tana sake tuno kiss ɗinsu na ɗazu, murmushi tayi tana sake jin sensation ɗin lips ɗinsa a nata, tana picking wayar yace, "Babynah, ko kinyi bacci ne?" Murmushi tayi tana ciza leɓenta tace, "Aah, not yet!" Ƴar dariya yyi yace, "Were you waiting for me?" Murmushi tayi tace, "Uhmm Aah!" Shiru yyi kafin yace, "Me hakan yake nufi? Baki yi missing ɗina ba? Ni bazan iya bacci ba idan banji muryarki ba!" Yadda yan shekara sha ukku suke ji idan wani yace yana sonsu haka Zaynoora take ji wani daɗi na rufeta tana mamakin ashe haka so yake dama amma kuma idan Yaya Irfaan na kusa wani abu daban kuma take ji, ajiyar zuciya ya sauke yace, "Kinyi missing ɗina Noor?" Ciza leɓe tayi tareda yin ruf da ciki tana jim daɗin zancen da Ya Anwar ke koro mata, tana shirin amsa shi yace, "Okay! But kinyi missing lips ɗina right?" Wani zumm ta fara ji tunda yatsun ƙafarta suna yi mata yawo nan ta sake yin shiru abunta sae ƙaran numfashinsa take ji yana sake yin ƙarfi bayan duk second ɗin da zaiyi passing, murya can ƙasa tace, "Bacci nake ji Ya Anwar!" Jin yadda take son yi masa shagwaɓa yasa yace, "What are you wearing,? Ki faɗa gaskiya!" Ɗan turo baki tayi kafin tace, "Just a T shirt!" Murmushi yyi yace, "I can't wait in mallake ki Noor!" Murmushi tayi amma sae ya katse lokacin daya ce, "I can't wait to make you experience what pleasure is!" Tana jin haka zuciyarta ta fara bugawa da ƙarfi tana mamakin dama Ya Anwar ɗan iska ne, taɓe baki tayi tareda katse wayar ƙitt sannan ta kashe wayar gaba ɗaya, pillow ta jawo ta rungumeshi a ƙirjinta tana jin yadda zuciyarta ke bugawa. Toh me hakan yake nufi amma shi kuma Ya Irfaan ɗazu kawai kiss ya manna mata a hannu and yakan yi sometimes amma yanzu ko ido suka haɗa sae ta riƙa jin wani annashuwa na taso mata, gashi har wani tsuma take ji tun daga ƙasan cikinta.
Wato dae butterflies are flying in her belly!🤭🦋🦋
Dama mutum na jin haka ne akan yayansa ko ma meye dae abun ya ɗaure mata kai amma zata tambayi Raudah gobe idan Allah ya kaisu.
Drop your votes!😘🥂🤝🏻❤️
©️Fateemah MG
